IQNA - 'Yan sandan Jamus sun kwashe wani masallaci da ke birnin Duisburg da ke arewa maso yammacin kasar bayan samun sakon imel mai dauke da barazanar bam.
Lambar Labari: 3492622 Ranar Watsawa : 2025/01/25
IQNA - Yayin da yake yin Allah wadai da laifuffukan da gwamnatin sahyoniyawan ke aikatawa a Gaza, firaministan kasar Senegal ya yi kira da a ware wannan gwamnati saniyar ware.
Lambar Labari: 3491798 Ranar Watsawa : 2024/09/02
Mai sharhi dan Canada ya rubuta:
Toronto (IQNA) Duk da cewa musulmi sun fuskanci guguwar kyamar Musulunci daga ’yan siyasa da kafafen yada labarai na yammacin duniya a shekarun baya-bayan nan, amma abin mamaki sun sami damar kafa kansu sosai a cikin al’ummomin yammacin duniya kuma sun zama wani bangare na shi.
Lambar Labari: 3489936 Ranar Watsawa : 2023/10/07
Sakamakon wani bincike a California ya nuna akwai;
Tehran (IQNA) Wani bincike da jami'ar Southern California ta buga a baya-bayan nan ya nuna cewa Musulmai na gefe a jerin shirye-shiryen talabijin da aka fi kallo a Amurka, Ingila, Australia da New Zealand.
Lambar Labari: 3487822 Ranar Watsawa : 2022/09/08
Tehran (IQNA) Jagoran Juyin Musulunci Na Iran Ya Bayyana Cewa: Cin Zarafin Manzon Allah ( s.a.w.a) Da Jaridar Faransa Ta Yi, Manufarsa Kawar Da Hankula Daga Mikircin Amurka da Isra'ila.
Lambar Labari: 3485161 Ranar Watsawa : 2020/09/08